Zo Mu Gina Kamfani

By Mohiddeen Online

Like Report

42 likes

Qualitative !
Share Product

Description

Kana son koyan:

✅ Yadda za ka kaucewa ƙalubalen kasuwanci
✅ Yadda za ka tsara tsarukan kasuwancinka
✅ Yadda za ka fara kasuwanci
✅ Yadda za ka himmatu da gina ƙudurin kasuwanci
✅ Yadda za ka san yadda za ka ɗauki kasada a kasuwanci
✅ Yadda za ka fara kasuwanci
✅ Yadda za ka fara kasuwacinson koyan:

✅ Yadda za ka kaucewa ƙalubalen kasuwanci
✅ Yadda za ka tsara tsarukan kasuwancinka
✅ Yadda za ka fara kasuwanci
✅ Yadda za ka himmatu da gina ƙudurin kasuwanci
✅ Yadda za ka san yadda za ka ɗauki kasada a kasuwanci
✅ Yadda za ka fara kasuwanci
✅ Yadda za ka fara kasuwacin yanar gizo
✅ Yadda za ka gina dama a ɓangaren kiwon lafiya, ilimi, kasuwanci, ƙayatarwa, ƙwadago,
É—inkin zamani ko yanar gizo
✅ Yadda za ka san matakan gina kamfani
✅ Yadda za ka san abubuwan da kake buƙata don gina kamfani
✅ Yadda za ka ƙaddamar da kamfaninka, yin rajista da shiga kasuwanci
✅ Yadda za ka faɗaɗa kasuwancinka
✅ Yadda za ka mayar da ƙaramar sana’arka zuwa babban kamfani
✅ Yadda za ka mayar da sana’ar hannu zuwa kamfani
✅ Yadda ake samun dabarun gina kamfani
✅ Yadda ake tsara ƙudirin kasuwanci, shiyya, shiga kasuwa, da dabarun tafiyar da
kasuwanci
✅ Yadda ake ƙiyasce yanayin ginuwar gina kamfani
✅ Yadda za ka ciyar da kasuwancinka gaba
✅ Yadda za ka kaucewa rushewar kamfani da makamantansu

…duk waɗannan da ma wasu daban suna cikin littafin Zo Mu Gina Kamfani, hanzarta ka mallaki naka cikin sauƙi kada a bar ka a baya


Category

Main Category: Bookstore
Subcategory: Non-fiction

Store Details

Name: Mohiddeen Online
Address: Bayamari, Yobe State, Yobe, Nigeria
Tags


More
Buy More Related Products Here

Price: ₦500


Contact Seller Via


Safety Tips

  • Meet the seller in a public business place
  • Discuss thoroughly with the seller through the above mediums
  • Ask about delivery during your discussion
  • » Please read our Terms and Conditions
    Do You Have a Business and Want Your Stuffs To Be Featured Like This For Free?
    Open a Store Now
    Product Reviews
    Hassan ibrahim zango (👍): I want to buy this book now

    Submit Your Review


    Other Products You May Buy

    Fulcim Tablet And

    ₦800
    By Sodangi Medicin
    Abuja

    Pilex

    ₦500
    By Sodangi Medicin
    Abuja

    Nystatin Tablet

    ₦800
    By Sodangi Medicin
    Abuja

    Gaviscon

    ₦3,500
    By Sodangi Medicin
    Abuja

    (ebook) Shi Haske

    ?300
    By Lailah Bookstor
    Gombe

    Sirrukan Sanaoi 99

    ₦1,000
    By Mohiddeen Onlin
    Yobe


    Jump to Categories